Shugaba Buhari Ya Amince Da Kwangilar Gina Hanyoyi 15 Akan Kudi Naira Bilyan 182


Hanyoyin sun hada da:

1. Hanyar Legas zuwa Badagry har zuwa Jamhuriyar Benin akan kudi (N15,297,762,234.22)

2. Gina wasu gadoji guda biyu a hanyar Kwantagora zuwa Rijau dake Jihar Neja akan kudi (N1.12 billion)

3. Kara gina wata hanya daga kano zuwa Katsina wacce zata lakume kudi (N9.4 billion)

4. Gina hanyar Kwantagora zuwa Bangi dake Jihar Neja akan kudi (N20.3 billion)

5. Gyaran hanyar Outer Marina zuwa Bonny Camp da kuma gadar Eko (Eko bridge) akan kudi (N9.2 billion)

6. Gyaran hanyar Ibori zuwa Idomi dake Jihar Edo akan kudi (N4.5 billion)

7. Gina hanyar Ilogu zuwa Ireni dake Jihar Kwara da Osun akan kudi (N18.41 billion)

8. Gina gadar Wudil dake kan hanyar Kano zuwa Maiduguri akan kudi (N2.5 billion)

9. Gyaran hanyar Wukari zuwa Ibbi dake Jihar Taraba akan kudi (N12.3 billion)

10. Gina hanyar ta zataje Baro Port a Jihar Neja akan kudi (N10.6 billion)

11. Gyaran hanyar Ajingi zuwa Kafin Hausa dake Jihar Jigawa akan kudi (N25 billion)

12. Gyaran hanyar Abba zuwa Owerri akan kudi (N6.98 billion)

13. Gyaran hanyar Kaliyari zuwa Damaturu dake Jihar Yobe akan kudi (N16.9 billion)

14. Gina hanyar Yaba zuwa Yangoji dake babban birnin tarayya Abuja akan (N17.3 billion)

15. Gyaran wasu hanyoyi guda biyu da ba’a kammala ba a bangaren Nnewi zuwa Okigwe a Jihohin Imo da Anambra akan kudi (N12.7 billion).

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like