Shikenan Magana Ta Kare Abba Ya Cinye Karamar Hukumar Nasarawa Da Kuri Masu Yawan Gaske


APC =34,297
PDP =54,349

Gidan Jaridar Mikiya Na Taya Abba K Yusuf Murna Lashe Zaben Gwamnan Jihar Kano Sauran Bayani Zai Biyo Baya….

Nine Abba Sani Aminu dana Kasance Daku Tsawon Kwana Biyu muna Godiya Ga Mabiya Wannan Shafi Namu…

Muna taya jama’ar jihar kano murna tare da zababben gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf.

Comments 3

Your email address will not be published.

  1. Allhamdulillah mugodiya ga Allah subahanahu wataalah dayanuna manawan nanrana da Abba gidagida yalashe zaban kano state

  2. GASKIYA ADALCIN DA MUKA ZATA A APC SUN BAMU KUNYA SABODA DUNIYA TAGA ANKADAKU KAMAR KANO SOKOTO BENUE BAUCI AMMA KUN HANA KUNJI KUNYA GWAMNATIN APC DAMA AIZAKARAN DA ALLAH YA NUFA DA CHARA KO ANA MAZURU ANA SHAHO SAI YAYI ZAMU ZUBA IDO MUGA KARSHEN ZALINCIN KU KUYI KU GAMA

You may also like