Sheikh Pantami ya kai ziyarar ta’aziyar Abdulmalik Ja’afar Mahmud


Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami ya kai ziyarar ta’aziya ga iyalan marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam bisa rasuwar ɗansu, Abdulmalik Ja’afar Mahmud Adam.

Marigayin ya rasu ne sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da shi akan hanyar Kano zuwa Katsina.

Cikin wani sako da ya wallafa shafinsa na Facebook, , Pantami ya ce sun kai ziyarar ta’aziyar ne a madadin shugaban ƙasa, Muhammad Buhari.


Na samu damar wakiltar Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, GCFR zuwa Kano, don gabatar da ta’aziyya zuwa ga iyalai da iyaye da dalibai da aminan marigayi Shaykh Jafar Mahmud Adam (Rahimahul Laah) kan rashin dan sa, AbdulMalik Jafar Mahmud Adam (RH),” a cewar sakon da ya wallafa.


Like it? Share with your friends!

-2

Comments 35

Your email address will not be published.

You may also like