SHARI’AR GANDUJE DA ABBA, CP WAKILI (SINGAM) ZAI ZIYARCI KOTU


A ranar litinin mai zuwane tsohon kwamishinan yan sandan jahar kano wato CP WAKILI wanda akewa lakabi da SINGAM zai baiyana a gaban kotun sauraren kararrakin zabe ta jahar kano domin bada shedar zaben daya gabata na gwamnan jahar kano tsakanin Abba gida gida da gwamna ganduje.

Mohammad Wakil Shi Mutun Ne Wanda Akayi Shedarsa Cewa Be Taba Karbar Cin Hanci Ba Ya kuke Kallon Wannan Sheda Ta CP Wakili Zata Kasance Ga Wagga Shari’a?


Like it? Share with your friends!

-3
85 shares, -3 points

Comments 3

Your email address will not be published.

You may also like