Shafin “Facebook” Zai Yi Gyare-Gyare A Tsare TsarensaShafin Sada Zumunta na ” Facebook ” ya bayar da sanarwar yin garambawul a tsarin shafin ta yadda zai rage wallafa labarai da tallace tallace a shafin inda zai fifita batutuwan da masu mu’amala da shafin ke wallafawa a bangon shafukansu.

Da yake karin haske kan tsare tsaren, Shugaban Kamfanin. Facebook, Mista Mark Zuckerberg ya ce sun dauki matakin ne zai kara karfin hulda da zumunta a tsakanin masu mu’amala a shafin ta yadda za su fa’idantu da Junansu?


Like it? Share with your friends!

1
77 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like