Satar akwatun zabe : Buhari ya Tafka Kuskure – Shugaban INEC


Shugaban Hukumar Zabe ta kasa INEC, Farfesa Yakubu Mahmood, ya ce ba Karamin Kuskure ba ne Shugaban Kasa Ya ce a kashe duk wanda aka samu da satar akwatin Zabe, Alhali Buhari, yasan akwai Dokar Zabe da ta yi Magana akan haka.


Like it? Share with your friends!

1
78 shares, 1 point

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like