Saraki Ya Yi Ganawar Sirri Da Shugabannin Jam’iyyun Adawa Guda 45 Na Kasar nan


Shugaban majalisar dattijai Sanata Bukola Saraki ya yi wata ganawar sirri da shugabannin jam’iyyun adawa 45 na kasar nan,a ofishinsa dake birnin tarayya Abuja kamar yadda Sahara Reporters ta rawaito.

Duk da dai har zuwa yanzu bamu da tabbacin abin da suka tattauna a taron,

Amma ana zaton wannan ganawa ba zata rasa nasaba da burin sarakin na
neman kujerar shugabancin kasa a 2019 ba.

Da kuma batun rikicin majalisar dattawa wanda ke neman yin awon gaba da kujerarsa a halin yanzu haka.


Like it? Share with your friends!

-1
105 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like