Sanata Kwankwaso Ya Cike Fom Dinsa Na Takarar Shugaban Kasa Ya Maida


Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya maida takardar fom din takararsa bayan kammala cike-cike da ka’idojin jam’iyar a babban ofis din jam’iyar dake garin Abuja. Yayinda sakataren tsare-tsare na jam’iyar Austin Akubundo ya karbe su shi da mukarrabansa a jiya Laraba.


Like it? Share with your friends!

-2
87 shares, -2 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like