Sanata Ekweremadu Ya Sha Dukan Tsiya A Wurin Wani Taron Inyamurai Da Aka Gudanar A Kasar Jamus


Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattijai, Sanata Ike Ekeweremadu ya tsallake rijiya da baya bayan da ‘yan uwansa Inyamurai suka lakada masa duka a wurin wani taro a kasar Jamus.

Majiyarmu ta rawaito cewa kungiyar fafutukar kafa kasar Biafara sun gayyace shi Sanata Ekeweremadu kasar Jamus inda suka yi kokarin hallaka shi a wajen taron.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like