Sanata Danjuma Goje Ya Lashe Lambar Yabo Na Tsoffin Gwamnonin Farar Hula


Jagoran siyasar jihar Gombe, Sanata Mohammed Danjuma Goje, ya lashe lambar yabo na “Who is Who Award” a matsayin tsohon gwamnan farar hula da ya fi kowane gwamna ayyukan raya kasa da kawowa jiharsa cigaba a zamaninsa.

Lambar yabon da Sanata Danjuma Goje ya samu za’l a mika masa ita a ranar 11 ga watan Mayu a Congress hall dake otal din transcop Hilton Abuja.


Like it? Share with your friends!

1
89 shares, 1 point

Comments 3

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *gaskiya muna godiya da karramashi kukayi, wallahi wlh wlh dukci gaban gombe shine sila, mutun ne Me kishi da hangen nesa.

You may also like