Saka Sarakuna Cikin Harkokin Gwamnati Ne Zai Kawo Karshen Zubar Da Jini


Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi ya bayyana cewa idan har ana son samun cikakken zaman lafiya a kasa dole a saka Sarakuna cikin harkokin gwamnati.

Sarkin ya kara da cewa ya kamata gwamnatoci tun daga matakin kananan hukumomi su bai Sarakuna damar taka rawa a cikin harkokin gwamnati wanda a cewarsa, ta haka ne kadai za a iya kawo karshen ayyukan ta’addanci a cikin kasa.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like