Saƙo Na Musamman Daga Bakin Gwamna Malam Nasir El-Rufai


Idan Isah Ashiru shi ne wanda zai kawo cigaba a Kaduna addu’armu ita ce Allah ya ba shi, idan kuma mu ne Allah ya ba mu.

Saboda haka muna kiran al’umma a fita a yi zabe lafiya ba tare da wani tashin hankali ba. Zaman lafiyar Jihar Kaduna da Nijeriya baki daya ya fi komai muhimmanci. Allah sa mu yi zabe lafiya.


Like it? Share with your friends!

-2
76 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like