Rikici Ya Barke A Jihar Sokoto


Fada ya sake barkewa tsakanin Binanchi da Iraki, inda yanzu haka ana dauki ba dadi tsakanin matasan unguwannin.

Cikin daren jiya ne matasan Iraki fiye da mutane dari dauke da makamai suka lababo inda suka raunata fiye da mutane goma, wayuwar garin yau su kuma suka shirya zuwa daukar fansa.

Dukkanin dauki ba da’din da ake yi a garkar mai alfarma sarkin musulmi ne ake yinsa, Allah ya kawo mana dauki.


Like it? Share with your friends!

1
80 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like