Ranmu Da Nasu Ɗaya Ne, Duk Wanda Zai Yi Mana Maguɗi A Jigawa Ko Waye Shi Kar Ku Kyale Shi – Sule Lamido


A gane cewa da Ikon Allah, a Jigawa Allah ya gama ikonsa, jam’iyyar PDP ta gama an cin zab’e da iznin Allah, Buhari ya sani, Oshiomole ya sani, Badaru ya sani amma suna burga cewar ranar zab’e zasu je wajen bada sakamakon zab’e su tasar da rigima, ayi hayaniya to damu dasu duk ranmu d’aya ne.

Na baku umarni ku bi doka da oda, ayi zab’e lafiya a kammala lafiya a bayyana nasarar mu in ba haka ba ranmu da nasu d’aya ne duk wadda ya tab’a sakamakonku ku tab’a shi ko waye shi, Jagoran ya bayyana haka ne da yammacin wannan rana a Maigatari yayin gudanar da gangamin yak’in neman zab’en jam’iyyar PDP da aka gudanar.


Like it? Share with your friends!

-1
123 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like