Rake Yayi Nasara Akan Agwaluma A Kuri’ar Jin Ra’ayin Jama’a Da Aka Gudanar


Wata baiwar Allah ta gudanar da kuri’ar jin ra’ayin jama’a akan Agwaluma da Rake a shafinta na tuwita, inda ta tambayi cewa wannene yafi karbuwa da shahara wajan mutane?

A karshe dai Rake ne yayi nasara da kuri’a mai tazarar gaske.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like