Rahoto: Albashin Sojoji Da Ƴan Majalisa A Najeriya


Sanatocin mu na zaune a majalisa suna wasa suna dariya ana ba su albashin Naira Miliyan 13 kowane wata. Abinci mai kyau, wajen kwana mai kyau, tufafi mai kyau, ga kyakkyawan tanadi ga iyalan su.

Amma Sojojinmu sun sayar da rayuwarsu saboda Najeriya. A harbe su, a yanka su, a kuma raunata. Mafi karancin albashinsu Naira 54,000, ba cikakkiyar kulawa da iyalan su. Ba kyakkyawan tanadi ga makomar rayuwar su.

Kuma duk da haka da wuya ka ji Sanata daya ya mike a majalisa domin kawo wani kudiri da zai amfani rayuwar sojojin mu.


Like it? Share with your friends!

-1
76 shares, -1 points

Comments 5

Your email address will not be published.

  1. Write a comment *Ya kataimakawa maison gaskiya, ka nakasa mai zalunchi ako inayake adoron NASA ya Allah, ya Allah ka kara bayanar da masu neman gyara da fadin gaskiya da aikatata gaskiya ga al-umarsu irin su shugaba buhari, shehu Sani da ireiresu ya Allah ammeen

  2. Write a comment *INA KIRA GA ‘YAN MAJALISA DA SUJI TSORON ALLAH, DA SUBAR WAWUSHE KUDI, GA MASU SHAN WAHALA WAJE BADA TSARO KARSHE WASUMA HAR SU RASA RANSU. GWAMNATIN BUHARI TAJI TSORON ALLAH TA KARAWA SOJOJI ALBASHI.

You may also like