Rahama Sadau TaCe Itaba Budurwa Bace Domin Ta Taba Saduwa Da Namiji Ranar Asabar data gaba ta ne wani abun mamaki ya faru a inda jaruma Rahama Sadau ta yi alkawarin amsa tambayoyin masoyan ta a shafin ta na Instagram da aka mata cikin mintuna talatin na farko.

Daga cikin tambayoyin, sai ko wani ya tambaye ta ko ita budurwa ce wato ko bata taba sanin namiji ba, abun mamakin sai jarumar ta cika alkawarin ta a inda ta fada masa gaskiya cewa ita ba budurwa duk da yake kowa ya san bata taba aure ba.

Da alama jarumar na ganin ba wani abu ba ne don mace ta rasa budurcin ta kafin tayi aure, tunda ita ba yarinya karama ba ce;laifin ta kawai shine fadin gaskiya.

Da alamu jarumar tayi nadamar wannan fadin gaskiyar, domin korafe-korafen mutane yasa ta goge ‘post’ din, Amma aikin gama ya gama.

Yanzu muhawara ta rage wa masu saurare: Kuna Ganin laifin Rahama Sadau da ta bayyana hakikanin “virginity status” din ta?
Kuna Ganin wannan Amsa Tayi Daidai???


Like it? Share with your friends!

-7
107 shares, -7 points

Comments 43

Your email address will not be published.

 1. Write a comment *gaskiya ta Fada ai ba wacce zatayi yawon film ba uwa ba uba kuma mace me rauni kuma kuna tsammanin samunta buturwa tana Gida ma ya aka kare

 2. Tayi daidai amar yakamata hukuma ta hukuntata kamar yada Shari’a ta tanadar Wanda ya aikata zina sanan yayi ikirari da yayi, hukuncin sa Bulalla dari

 3. Write a comment *Ni agani na hakan ya dace da ita saboda kowa yasani intace budurwace ita karya tayi
  And allah ya shirye mu yasa mu dace ameen,

  1. Hmmmmm raham kin bani tausayi kaiko jasani inkayi ne dan tozartata ja de na wllh Alkah bayadon tozarta mutun ko da kafirine

  1. Fadin gaskiya wajibine ga dukkannin musulmi. Amma wannan .itatana nunawa duniya cewa it’s year iskace kuma masu iron sana arts ma zasushiga cikin zargi

 4. Hmmmmm ciyon ya”macce sae mace rahama Alkahy shiryeki yabaki muji nagari wllh kin bani tausayi ……kai ko jasani tizarta mutun koda kafirie ba kyau bale musulmi

 5. Hmmmmm raham kin bani tausayi kaiko jasani inkayi ne dan tozartata ja de na wllh Alkah bayadon tozarta mutun ko da kafirine

 6. Write a comment *agaskiya baikamata tabayyana wannanba,domin kuwa tasanar damu abinda bamusan Ta aikataba, fatanmu shine Allah yashityemu

You may also like