Peter Obi ya nesanta kansa daga tabarmi masu ɗauke da hotonsaDantakarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya nesanta kansa daga wasu tabarmin sallah da aka yi dauke da hoton sa.

A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Obi ya ce yana matukar girmama musulmi da ma sauran addinai.

Ya ce duk da cewa wadanda suka samar da tabarmin sun yi ne da kyakkyawar manufa amma abun da suka yi baya bisa tsari.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg