PDP Ta Maka Buhari A Kotu Sakamakon Barin Gwamnonin Kasar Nijar Su Halarci Taron Kamfe Din Jihar Kano


Jam’iyar PDP ta maka Shugaban kasa Muhammadu Buhari a kotu sakamakon barin wasu gwamnoni guda biyu daga kasar Nijar su halarci taron kamfe dinsa na jihar Kano.

A dangane da rahoton majiyarmu ta TheCable, jam’iyar PDP din ta nemi wata babbar kotun tarayya da ke birnin Abuja da ta tantance ko halartar gwamnonin wasu makwaftan kasashe gurin ba saba wa dokokin kasa ba ne.


Like it? Share with your friends!

2
118 shares, 2 points

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like