Pastor Ya Tallafawa Makarantar AlloRanar 21 ga watan Satumbar kowacce shekara dai ita ce ranar zaman lafiya ta duniya kuma a jahar Kaduna, malaman addinin Kirista da Musulmi sun yi amfani da ranar wajen raba kyaututtukan kayan karatun allo a wasu makarantu.

Makarantar Allo

Makarantar Allo

Malam Lawal Muduru na cikin ‘yan-tawagar Pastor Yohanna Buru kuma ya ce aikin da kungiyar wanzar da zaman lafiyan ke yi na kara kyautata alaka tsakanin Kirista da Musulmi.

Daya daga cikin Malam makarantun allon da aka kaiwa allunan rubutu da dawada, ya ce lallai zumunci ya kullu.

A baya can dai jahar Kaduna na cikin Jihohin da aka yi ta samun rikicin Kabilanci da addini, sai dai ire-iren wadannan tarurruka sun kara wayar da kan al’uma da sauran mabiya ta yadda yanzu ake zaune lafiya da juna.

Saurari rahoton cikin sauti:


Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg