Osibanjo ya kaddamar da shirin Trader Money a birnin Lagos


Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kaddamar da shirin rabawa yan kasuwa masu kananan sana’o’i bashin tallafin kudi na ₦10,000, a birnin Lagos.

Shirin da akewa lakabi da Trader Money a turance an fara gudanar da shine a jihar Osun kuma wani bangaren na shirin gwamnatin tarayya haba kasuwanci.

Cikin wadanda suka halarci wurin kaddamar da shirin akwai,gwamnan jihar Akinwumi Ambode da kuma dantakarar gwamna na jam’iyar APC ,Babajide Sanwo-Olu.

Ga wasu daga cikin hotunan yadda bikin ya gudana:


Like it? Share with your friends!

1
76 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like