Oshiomhole Ya Arce Kasar Amurka Bayan Samun Sa Da Laifin Rashawa Da Maguɗin Zaɓe


Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa: Shugaban Jam’iyyar APC ta kasa Adams Oshimole ya dauki tsawon kwanaki biyu daga Lahadi zuwa Litinin da suka gabata. Hakan ya biyo bayan korafin da aka shigar a kansa ga hukumar EFCC na zargin rashawa da magudi a zabukan fitar da gwani na Jam’iyyar.

Mafi yawan korafin ya fito ne daga jihohin Imo, Ogun, Niger, Zamfara, Kaduna, Bauchi, Adamawa, Delta da Cross River.
Majiyar ta ce, Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ne ya karbe shi a matsayin beli, jim kadan bayan samun kansa Oshimole ya arce kasar Amurka.


Like it? Share with your friends!

1
170 shares, 1 point

Comments 3

Your email address will not be published.

You may also like