OMO-AGEGE YA ZAMA MATAIMAKIN SHUGABAN MAJALISAR DATTAWA


An zabi sanatan da ke wakiltar Delta ta tsakiya kuma wanda aka taba yi wa zargin kawo ‘yan daban da suka sace sandar majalisa, Ovie Omo-Agege, a matsayin mataimakin shugaban majalisar dattawa.

Omo-Agege ya samu kuri’u 68, yayin da abokin karawarsa, Ike Ikweremadu, ya samu kuri’u 27.


Like it? Share with your friends!

3
71 shares, 3 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like