Obasanjo ya koma matukin Adaidata SahuTsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya gudanar da haya da babur din Adaidata sahu inda ya rika daukar fasinja a birnin Abeokuta na jihar Ogun.

Obasanjo ya ce yayi haka ne domin ya nunawa matasa cewa akwai sana’oin da za su iya yi domin su samu kudi ta halastacciyar hanya.

Tsoshon shugaban kasar ya ce ya dauki matakin ne domin sake jaddada abin da ya fada a watan Nuwambar shekarar 2002 a yayin kaddamar da “Keke NAPEP” da gwamnatinsa ta samar domin matasa su zama masu dogaro da kai.
Leave your vote

-1 Points
Upvote Downvote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg