(Nishadi): Fatima Ganduje Ta Yi Amfani Da Janbakin Rahama SadauTauraruwar fina-finan Hausa da Turanci, Rahama Sadau ta fito da wani janbaki me dauke da sunan ta, bayan fitowar janbakin, wasu daga cikin abokan aikinta mata sun rika nuna goyon baya ta hanyar saye da amfani da janbakin.

Fatima Abdullahi Umar Ganduje dake auren dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi ta bayyana cewa ita ma tana amfani da wannan janbaki. Rahama ta nuna farin cikinta da wannan labari inda ta saka hoton a shafinta na sada zumunta.

Madogara: hutudole


Like it? Share with your friends!

1
82 shares, 1 point

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like