Nijeriya Ta Janye Jakadanta Dake Kasar Afrika Ta Kudu


Ya zama wajibi mu yabawa shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa janye jakadan Nijeriya dake Kasar Afirika ta Kudu tare kuma da ficewa daga taron bunkasa tattakin arziki na duniya da za a gudanar a birnin Cape Town dake kasar ta Kudancin Afirika.

Wannan shine matakin da ya dace Nijeriya ta dauka bisa wannan rashin hankali da wasu ‘yan kasar ke yi na kashe ‘yan Nijeriya mazauna kasar tasu.

Mun gode Baba!


Like it? Share with your friends!

-2
72 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like