Nijeriya Ta Amfana Da Ayyukan Raya Kasa Na Tiriliyan Biyu Daga China — Buhari


Shugaba Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa a bisa taimakon kasar China, Nijeriya ta samu damar aiwatar da ayyukan raya kasa daban daban da kudinsu ya kai Naira Tiriliyan biyu.

Buhari ya yi wannan ikirarin ne a yayin wata tattaunawa na mahalarta taron hadin guiwa na kasashen Afrika da China ( FOCAC) inda ya nuna cewa daga cikin wadannan ayyuka har da aikin hanyar jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja wanda aka yi amfani da sabon fasahar da China ta kirkiro.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like