Najeriya ta fasalta dokar hako man fetur | Labarai | DWA wannan Alhamis, majalisar dattijan Najeriya ta kada kuri’a amincewa da dokar sake fasalta harkokin man fetur din kasar, mataki da ke zama na karshe da suka yi aiki a kai a ‘yan kwanakin bayan nan, bayan shafe shekaru da dama da kudirin ke a gabansu.

Guda daga cikin abin da sabuwar dokar za ta kunsa shi ne bai wa kaso 3 cikin dari na adadin kudaden shiga da kasar ta samu daga albarkatun mai zuwa ga yankunan da ake hakar man.

Majalisar wakilai za ta yi nata zama a kan wannan kudirin dokar kafin daga bisani a tura wa shugaban kasa Muhammadui Buhari da zai sa mata hannu ta zama doka. 
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.