Najeriya ta bude bincike kan Abba Kyari | Labarai | DWA cikin wata sanarwa da Frank Mba mai magana da yawun ‘yan sandan Najeriya ya fitar ya ce rundunarsu ta dukufa wurin tabbatar da adalci, a don haka ta kaddamar da binciken.

A Najeriya dai ana yi wa Abba Kyari kallon mutunci a matsayin kwararren dan sanda da ya kasance dodon ‘yan bindiga masu garkuwa da mutane. Kazalika masu aikata manyan laifuka a cikin birane ma na tsoron haduwa da Abba Kyarin ganin yadda ya jima yana samun galaba kan masu aikata laifuka musamman garkuwa da mutane. Tuni dai dan sandan ya musanta zargin da ake ma sa.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg