Mutun dubu sun mutu a girgizar kasa | Labarai | DWMajalisar Dinkin Duniya ta sanar da kai kayayakin agaji da suka hada da abinci da maganguna a yankunan da iftila’in ya faru mai iyaka da kasar Pakistan.

Batun sake tsugunar da mutane da suka tsira da samar masu da ruwan sha a cikiin gaggawa na daga cikin muhimman bukatun da ke gaban kungiyoyin agaji a cewar Majalisar Dinkin Duniya.

Kungiyar Tarayyar Turai da Amirka sun bayyana anniyarsu ta kai daukin gaggawa ga al’ummar fghanistan, bayan da suka nuna kaduwa kan mummunan girgizar kasar.

Wani mai suna Ramiz Alakbarov da ke yankin na kudancin Afghanistan, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP cewar da akwai kimanin gidaje fiye da dubu biyu galibi wadanda aka gina da laka da suka ruguje, sakamakon girgizar kasar mai karfin maki “5,9”.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg