Mutum 149 Suka rasa ransu a hatsarin Jirgin Ethiopian air


Mutum 149 sun mutu a sanadiyyan hatsarin jirginsa sama na kasar Ethiopia Beoing 737 mai lamba ET 302 da ya tashi daga birnin Addis Ababa zuwa Nairobi, babban birnin Kenya.

Ofishin Firaministan kasar Ethiopia ya tabbatar da faruwan hakan a shafjnsa na dandalun Twitter tare da mika sakon ta’aziyya ga iyalan wadannan fasinjoji da ma’aikatan jirgin su 9.


Like it? Share with your friends!

-2
77 shares, -2 points

Comments 1

Your email address will not be published.

  1. Write a comment * Ya Allah ka gafarta kafatanin wa y’anda suka rigamu gidan gaskiya, suna masu imani Ya Allah idan tamu tazo Ya Allah kasa mucika da imani Ameen!!!

You may also like