Mun Fara Sulhu Da Boko Haram Kan Sako Ƴan Matan Dapchi – Buhari


Shugaba Muhammad Buhari ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta fara yin sulhu da mayakan Boko Haram don ganin an sako ‘yan Matan Sakandaren Dapchi da aka arce da su kwanan nan.

Buhari ya nuna cewa gwamnati ta fifita yin sulhu a kan amfani da karfin soja ne don ganin an ceto ‘yan Matan d ransu inda ya nuna cewa gwamnatinsa za ta kuma tabbatar da ‘yanto sauran ‘yan Matan Chibok wadanda har yanzu suna hannun mayakan Boko Haram din.

Comments 1

Your email address will not be published.

You may also like