Mesut Ozil ya angwance


Mesut Ozil dan wasan kwallon kafa na Arsenal mai bugawa kasar Jamus ya angwance.

Shugaban kasar Turkiyya Reccep Tayyib Erdogan shine wanda ya kasance babban abokin ango a wurin bikin kasancewar dan wasan dan asalin kasar Turkiyya ne.

A cikin watan Maris ne dan wasan ya jawo ce-ce- kuce bayan da ya nemi Erdogan ya zama babban aboki a wurin taron bikin.

Akasarin mazauna kasashen yamma na ganin shugaban na Turkiya a matsayin wani mai mulkin kama karya.


Like it? Share with your friends!

1
43 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like