Merkel: Rigakafi na da kyau amma ba dole | Labarai | DWShugabar gwamnatin Jamus Angela ta jaddada cewa ana bukatar yi wa jama’a da dama rigakafin corona kafin dage dukkan matakan takunkumi da aka sanya.

Wannan ya biyo bayanin cewa Ingila za ta dage dukkan takunkumi daga mako mai zuwa.

Angela Merkel wadda ta kai ziyara cibiyar yaki da cutattuka masu yaduwa ta Robert Koch dake birnin Berlin ta ce Jamus ba ta da niyyar bin sahun Faransa da sauran kasashe wajen tilasta jama’a yin rigakafin.

“Bamu da niyyar bin salon matakin da Faransa ta dauka. Har yanzu muna matakin farko ne na gabatar da rigakafin, muna yin tanadin alluran ga dukkan mai bukatar a yi masa rigakafi.”
 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.