Merkel na son Hamas da Izra′ila su tsagaita | Labarai | DWTattaunawarsu ta wannan Talata ta nuna bukatar samun tsagaita wuta, a cewar mai magana da yawun shugabar gwamnatin Jamus.

Wannan na zuwa ne a yayin da a dazu da rana, ma’aikatar lafiyar Falasdinu ta ce wani mutum guda daya ya rasa ransa, wasu kuma sun ji munanan raunuka a artabun da aka yi a tsakanin matasan Falasdinawan da sojojin Izra’ila.

Matasan a sassa daban-daban na Izra’ila da yammacin kogin Jodan sun rinka kona tayoyi tare da yi wa sojojin Baniyahudun ruwan duwatsu, a yayin da su kuma sojojin suka mayar da martani da harba hayakin da ke sanya kwalla. 
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.