Merkel da Abbas sun tattauna | Labarai | DWShugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel ta tattauna ta wayar tarho da Firaministan Falasdinu Mahmud Abbas a wannan Alhamis ta wayar tarho, da zummar duba yiwuwar cimma duk wasu hanyoyi na tsagaita wuta a batakashin da ake yi tsakanin Palasdinawa da Isra’ila.

Tun daga farko dai Merkel, ta bayyana cewa a share daya tana goyon bayan matakin Isra’ila na kare kanta, biyo bayan cinna rokokin da ta ce mayakan Hams na yi mata daga Gaza, a cewar wata sanarwa da kakakinta Steffen Seibert ya bayyanawa manema labarai.

Ko a wannan Alhamis Falasdinawa biyar aka tabbatar da sun hallaka, biyo bayan wani harin Isra’ila a yankin na Zirin Gaza.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.