Me Ya Kai Matashi Kashe Kansa A Jihar Katsina?


Rahotonni dake fitowa daga karamar hukumar Jibia dake jahar Katsina, sun tabbatar da cewa wani matashi ya rataye kansa, wanda kawai tashi aka yi aka ganshi a rataye ya mutu.

Muna rokon Allah ya sa mufi karfin zukatanmu.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like