Me Kwankwaso Da Kawu Sumaila Ke Shiryawa?


Bayan kwace kujerar sa ta dan Majalisar tarayya mai wakiltar Sumaila da Takai a Karkashin Jam’iyyar APC da kotu tayi, Kawu Sumaila an hango shi tare da tsohon Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a ranar Asabar data gabata.

A baya dai Kawu ya sha kalubalantar Kwankwaso da kama-karya, amma daga baya an ruwaito yana yabon Kwankwason bayan kwace kujerar sa.

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like