MDD na yin taro a kan Afghanistan | Labarai | DWGwamnatin Afghanistan ce ta gabatar da bukatar yin taron tare da sauran kasashe, Nowai da  Estoniya, yanzu haka ‘yan Taliban na gwabza kazamin fada tsakaninsu da dakarun gwamnati a manyan garuruwa a ciki har da Heirat da ke kan iyaka da Iran da kuma Kandahar da ke a yankin kudanci. Yakin ya kara yin muni ne bayan da dakarun Amirka da na sauran kasashen duniya suka fara ficewa daga Afghnistan din.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.