Matar Aure Tare Da Kwarton Ta Sun Mutu A Cikin Mota 


A can jihar Legas aka samu wata matar aure tare da farkanta sun mutu a cikin mota. An yi zargin cewa ajalinsu ya cim musu ne a halin da suke lalata a cikin motar.


Like it? Share with your friends!

-1
76 shares, -1 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like