MATAIMAKIN SHUGABAN JAMI’AR YUSUF MAITAMA SULE YA RASU


Allah ya yi wa mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta jihar Kano, Farfesa Isyaku Ibrahim Indabawa rasuwa bayan doguwar rashin lafiya.

Tsohon malami ne a Jami’ar Bayero ta jihar Kano kafin a masa nadin mukamin mataimakin shugaban Jami’ar Yusuf Maitama Sule.
Allah ya yi masa rahama.

Comments 2

Your email address will not be published.

You may also like