Martanin Shehu Sani A Kan Zargin Buhari Ya Bai Wa Kungiyar NANS Cin Hanci


“Abin da ba zai taba yuwuwa ba ne shugaban kasa ya bai wa kungiyar dalibai ta kasa, (NANS), cin hanci; ban yarda ba. Lalle wannan ba ya cikin dabi’unsa.

Idan ka ziyarci Baba a cikin motar haya, gara ma ka gaya wa mai motar ya tsaya ya jira ka a waje domin ko kudin mota ba za ka samu ba.”


Like it? Share with your friends!

1
90 shares, 1 point

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like