Manoma A Jihar Neja Sun Koka Da Rashin Tallafi Daga GwamnatiYanzu haka a karamar hukumar Rijau dake jihar ana sayar da buhun takin zamani na GOLDEN dubu shida da dari biyar, lamarin da ya takurawa talakawan jihar yin noma kamar yadda suka kudurta.  

 Sanin kowa ne dai ita jihar Naija an santa da albarkar kasar noma, tare da manyan manoma, sannan ta yi fice a Afrika wajen fitar da albarkatun gona. Sai dai kash, rashin tallafi daga gwamnati zai sa jihar ta kasa amsa sunan ta a bana. 

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like