Manhajar “ALFALAH” Da Ake Samun Lakcocin Malaman Addinin Musulunci Ta Fara Aiki


Wannan manhajar mai suna Alfalah, manhaja ce da aka samar na musamman da ake samun wa’azi da lakcocin musulunci na malamai daga ko’ina a duniya.

An bude manhajar ce kyauta ga duk mai bukata domin a fadakar da al’ummar hanyar da za su kyautata dangantakarsu da Allah madaukakin sarki.


Like it? Share with your friends!

-2
101 shares, -2 points

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like