Mane ya sa hannu kan kwantiragi da Bayern | Labarai | DWDan wasan gaba na aksar Senegal Sadio Mane ya sa hannu kan kwantiragin shekaru na taka leda a Bayern kan kudi kusan Yuro miliyan 40, sai dai Mane na da sauran shekara daya na murza leda a Liverpool.

Dan wasan mai shekaru 30 ya bar Anfield bayan buga wasanni 269, inda ya zura kwallaye 120 a dukkan wasannin da ya buga, wanda hakan ya taimaka wa kungiyar ta lashe gasar zakarun Turai a kakar wasa ta 2018-19 da kuma gasar Premier bayan kaka daya.

Dan wasan ya zama dan wasa na uku da Bayern ta dauko a karshen kakar wasa ta bana, bayan zuwan ‘yan wasan Ajax Amsterdam Ryan Gravenberch da Noussair Mazrouai.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg