Malaman da suka je addu’ar buɗe gidan Bobrisky ba sa tsoron Allah—Sheikh Muyiddeen BelloWani malamin addinin Muslunci a Najeriya, Sheikh Muyiddeen Bello, ya soki lamarin wasu da aka ce Malaman Musulunci ne kuma suka je gidan ɗandaudu Bobrisky da sunan yi masa addu’ar buɗewa.

Malamin ya yi sukar ne cikin wata hira da ya yi da jaridar Punch.

A cikin hirar, an tambaye shi, ko Musulunci ya haramta sauya jinsi. Sai ya ce ai Musulunci ya haramta irin wannan ɗabi’a saboda ya hana Musulmi ya yi shiga irin ta mata ko Musulma ya yi shiga irin ta maza.

Bidiyon yadda wadancan malaman suka je gidan na Bobrisky ya karaɗe kafafen sada zumunta na zamani, inda mutane mutane da yawa suke Allah -wadai da hakan.
Leave your vote


Like it? Share with your friends!

1
108 shares, 1 point

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.

omg