Majalisar dattawa ta karbi rahoton karshe kan kasafin kudin 2020


Majalisar dattawa a ranar Laraba ta karbi rahoton karshe na kudurin kasafin kudin shekarar 2019 domin dubawa da kuma zartar da shi.

Shugaban kwamitin kudi na majalisar, Barau I. Jibrin shine ya gabatar da rahoton.

Rahoton karshen da ya kamata a gabatar da shi ranar 26 ga watan Nuwamba an tsawaita wa’adin yin haka bayan da kwamitin ya bukaci karin lokaci domin samar rahoton kasafin da babu kura-kurai a ciki.

Amma kuma an dage zaman majalisar na ranar Talata domin girmama dan majalisar wakilai daga jihar Neja da ya rasu ranar Litinin.

A wannan matakin da ake ciki yan majalisar za su duba shawarwarin dake cikin rahoton, watakila cikin mako guda kafin su zartar da shi

Leave your vote


Like it? Share with your friends!

1
80 shares, 1 point

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.