Majalisar Dattawa: Jerin sunayen sanatoci 60 dake goyon bayan Ahmad Lawal


Ya yin da za a kafa majalisun kasa, wato majalisar dattawa da ta wakilai a ranar Talata yanayin yakin neman zaben shugabancin majalisun biyu na cigaba da gudana.

A majalisar dattawa sanata Ahmad Lawal da jam’iyar APC da shugaban kasa Muhammad Buhari suke marawa baya na cigaba da samun goyon bayan abokanan aikinsa a ciki da wajen jam’iyar APC a kokarin da yake na zama shugaban majalisar.

Cikin wata sanarwa da Sanata Barau Jibril(Kano ta Arewa) wanda shine sakataren kungiyar yakin neman zaben Lawal ya bayyana wasu sunayen sanatoci da suka bayyana goyon bayansu ga takarar ta Lawal.

Lawal na fuskantar abokin takararsa na jam’iyar APC , Senator Ali Ndume.

Kafar yada labarai ta arewa24news ta ci karo da jerin sunayen sanatocin da suka hada da

 1. Adamu Aliero (Kebbi central)
 2. Barau Jibrin (Kano north)
 3. Francis Alimikhena (Edo north)
 4. Solomon Adeola (Lagos west)
 5. Aliyu Abdullahi (Niger north)
 6. Olubunmi Adetumbi (Ekiti North)
 7. Ibrahim Gobir (Sokoto East)
 8. Robert Borrofice (Ondo North)
 9. Sadiq Umar (Kwara North)
 10. Yakubu Oseni (Kogi central)
 11. Adelere Orilowo (Osun west)
 12. Biobarakuma Degi-Eremenyo (Bayelsa East)
 13. Bulus Amos (Gombe south)
 14. Hezekiah Dimka (Plateau central)
 15. Ignatius Longstan (Plateau south)
 16. Halliru Jika (Bauchi central)
 17. Kabiru Gaya (Kano south)
 18. Ajibola Basiru (Osun Central)
 19. Abdullahi Adamu (Nasarawa West)
 20. Umaru Al-Makura (Nasarawa South)
 21. Danladi Sankara (Jigawa north-west)
 22. Ibrahim Hassan Hadejia (Jigawa North East)
 23. Kashim Shettima (Borno Central)
 24. Sabo Mohammed (Jigawa South-West)
 25. Godiya Akwashuki (Nasarawa North)
 26. Ovie Omo-Agege (Delta Central)
 27. Buhari Abdulfatai (Oyo North)
 28. Adedayo Adeyeye (Ekiti South)
 29. Bello Mandiya (Katsina South)
 30. Yahaya Abdullahi (Kebbi North)
 31. Bala Ibn Na’Allah (Kebbi South)
 32. Yusuf Abubakar Yusuf (Taraba Central)
 33. Oluremi Tinubu (Lagos Central)
 34. David Umaru (Niger East)
 35. Isah Jibrin (Kogi East)
 36. Suleiman Abdu Kwari (Kaduna North)
 37. Ashiru Yisa (Kwara South)
 38. Ibrahim Geidam (Yobe East)
 39. Ahmad Babba Kaita (Katsina North)
 40. Ifeanyi Ubah (Anambra South)
 41. Aliyu Wamakko (Sokoto North)
 42. Lawal Yahaya (Bauchi South)
 43. A.M. Bulkachuwa (Bauchi North)
 44. Ashiru Ahmed (Adamawa Central)
 45. Michael Bamidele (Ekiti Central)
 46. Olalekan Mustapha (Ogun East)
 47. Ibikunle Amosun (Ogun Central)
 48. Abubakar Kyari (Borno North)
 49. Teslim Folarin (Oyo Central)
 50. Uba Sani (Kaduna Central)
 51. Abubakar Shehu (Sokoto South)
 52. Tolu Odebiyi (Ogun West)
 53. Orji Uzor-Kalu (Abia North)
 54. Kabir Barkiya (Katsina Central)
 55. Bima Muhammad Enagi (Niger South)
 56. Ibrahim Shekarau (Kano Central)
 57. Ibrahim Oloriegbe (Lagos East)
 58. Osinowo Adebayo (Lagos East)
 59. Danjuma Goje (Gombe Central)
 60. Saidu Alkali (Gombe North)
 61. Ahmad Lawan (Yobe North)

Comments 0

Your email address will not be published.

You may also like