Mahaifinmu Bai Nemi Tallafin Kudi Ba, Cewar Isma’il Dan Kasimu Yero Muna mika gidiyarmu ga Sanata Shehu Sani bisa ziyarar da ya kawo mana. Allah ya saka masa. 
Muna so mu yi amfani da wannan dama cewa jita-jitar da ake ta yadawa cewa mahaifinmu na neman taimako ba gaskiya bane. 
Muna godiya ga jama’a kan damuwar da suka nuna tare da addu’o’in da suke yi masa”, kamar yadda Isma’il ya rubuta.

Comments 0

Your email address will not be published.

Mahaifinmu Bai Nemi Tallafin Kudi Ba, Cewar Isma’il Dan Kasimu Yero 

log in

reset password

Back to
log in