Macron: Faransa kasai ba ta iya magance matsalar Mali | Labarai | DWDa yake magana a taronsa na karshe da Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da ke shirin barin gado a watan Satumba, Macron ya ce Faransa za ta sa ido sosai a Mali don ganin kasar ta koma tafarkin dimukuradiyya bayan juyin mulki na biyu cikin watanni Tara.

Faransa ta kuma gargadi sojojin da suka saka yi juyin mulki na biyu a Malin cewa, wajibi su mutunta lokacin da aka tsara na sake gudanar da zabe a 2022. Wannan dai na zuwa ne kwana daya bayan da kungiyar ECOWAS ta dakatar da kasar Mali yayin wani taron gaggawa a kasar Ghana.
Leave your vote

You may also like

Log In

Forgot password?

Forgot password?

Enter your account data and we will send you a link to reset your password.

Your password reset link appears to be invalid or expired.

Log in

Privacy Policy

Add to Collection

No Collections

Here you'll find all collections you've created before.